Taron Malaman Kur’ani: “Masu Adawa Da Dhirin Su Sake Tunani” – Farfesa Khailani Moh’d

IMG 20250126 WA0047

Wasu yan Nigeria na ta bayyana ra’ayoyin su game da taƙƙadama akan taron masana alkur’ani da ake shirin yi a Abuja, babban birnin tarayyar Nigeria. A yayin da wasu ke yabawa da shirin a wani yunkuri na haɗa kan al’ummar ƙasan, da kuma yiwa ƙasa addu’a wasu na sukar shirin, wanda a cewarsu ya na da nasaba da siyasa. Farfesa Khailani Mohammed yana ɗaya daga cikin masu goyon bayan shirin, kuma a tsokacin da ya yi da ƴan jarida a ƙarshen makon nan ya ce: ” Na farko dai a…

Read More

Quranic Scholars Conference: “Opponents of initiative should have a rethink” – Professor Khailani Moh’d

IMG 20250126 WA0046

As Abuja prepares to host a major conference of Quran scholars, Nigerians remain divided over the initiative. While some view it as a step toward unity and national progress, others have criticized it  on the grounds that it is politically-motivated. Professor Khailani Mohammed is one of the proponents of the initiative; and in response to the debate on the issue, said: “First of all, in this country, we have more Quran scholars than Saudi Arabia or the Arab world; yet, their governments  has not provided them with any assistance. “Secondly,…

Read More