Tinubu’s X handle spreads falsehoods on national infrastructure projects

Tinubu’s X handle

…Inflates N’West projects, lists non-existing Kano Northern Bypass, among others The official X account of President Bola Ahmed Tinubu has come under intense criticism for disseminating misleading information about Federal Government infrastructure projects across Nigeria. Analysts and observers say the post contains multiple inaccuracies, including inflated project figures, misattributed locations, and misrepresented funding. In the North-West, the post reportedly included projects from the North-Central and North-East, such as the Bama-Dikwa Road, Damaturu-Maiduguri Road, Lokoja-Okene Road, and roads in Benue, presenting them as North-West projects in a bid to exaggerate the…

Read More

Bunƙasa Ababen More Rayuwa: Shugaban Ƙasa Tinubu Zai Ƙaddamar Da Manyan Ayyuka A Jihar Nasarawa

Nasarawa kidnappers

Shugaban Æ™asa, Bola Ahmed Tinubu, GCFR, zai ziyarci Lafia, babban birnin jihar Nasarawa, a ranar 25 ga watan Yuni domin Æ™addamar da wasu manyan ayyukan more rayuwa guda biyu waÉ—anda ke nuna gagarumin ci gaba a tafiyar ci gaban jihar. Daga cikin ayyukan, har da sabuwar gadar sama, da mashigar Æ™asa da aka gina a kan titin Jos da Shendam, shiri na biyu da aka yi da nufin rage cunkoson ababen hawa, da haɓɓaka kasuwanci, da inganta zirga-zirgar birane. Har ila yau, sauran ababen da aka tsara don Æ™addamar da…

Read More