SHUGABAN MAGUNGUNA GARGAJIYA NA DUK DUNIYA


Dr. Ibrahim Dada Nakowa
Shugaba, Green World 🌎 🗺 Organization for Medicinal Plants Conservation, Exhibition and Exportation.

IMG 20251225 WA0098

Ni ne Shugaban wannan ƙungiya a yanzu, kuma ni ɗan Najeriya 🇳🇬 ne. Haka kuma ni ne National Coordinator (TCAM) na Federal Ministries of Health, sannan President, MTMPN.

An kafa Green World 🌎 🗺 Organization tun da dadewa, shi yasa ta samu nasara da ci gaba, tare da haɗin gwiwa da World 🌍 Health Organization (WHO) da Federal Ministries of Health a duk faɗin duniya 🌐.

Manufarmu: Tatari arziki daga gida da ƙasashen waje; Kare shuke-shuke da bunƙasa gonaki; Baje koli da ilmantar da jama’a kan magunguna gargajiya, Fitar da magunguna zuwa kasuwannin duniya, ciki har da China 🇨🇳 da sauran kasuwanni.

Ina kira ga duk masu magani gargajiya a duniya da su haɗa kai da mu domin bunkasa magunguna gargajiya, ilimi, da tattalin arziki na al’umma.

🏢 Ofishin Shugaba: No. 7 Rububa Close, Garki, Abuja, Nigeria
🏰 Green World 🌎 🗺 Palace / Shugaban Magunguna Gargajiya na Duk Duniya Palace: Behind NNPC, Gurara LGA, A Lambata, Niger State

📞 Lambobin Waya da WhatsApp:
+234 905 566 6226 | +234 812 709 9880 | +234 806 631 8064

📝 Rijista (CAC): 96369

🌍 Tare, muna inganta magunguna gargajiya, shuke-shuke, da tattalin arziki daga gida da ƙasashen waje zuwa matakin duniya don lafiya da ci gaban al’umma.

IMG 20251225 WA0099

Related posts

Leave a Reply