“A Ƙarfafa Rundunar Haɗin-Gwiwa Ta Farar Hula Ta Najeriya Domin Tsaron Ƙasa” – Shugaban kasa, Farfesa Kailani Ya Buƙaci Gwamnati

Khailani1

Shugaban ƙungiyar farar-hula ta ƙasa (CJTFN), Farfesa Muhammed Kailani, ya buƙaci Gwamnatin Tarayya da ta baiwa mambobinsu kayan aiki domin magance matsalar tsaro a al’ummomin ƙasar. Farfesa Kailani, wanda ya yi wannan kiran a jiya, ya yi kira ga Gwamnati da ta zo ta tallafa wa ƙungiyar farar-hula ta JTF domin kawar da ƴan fashi da makami a Najeriya. A cewarsa, irin wannan mataki zai kawo zaman lafiya da haɗin kai, da kwanciyar hankali a ƙasar. Ya ƙara da cewa, “A nan Kaduna, mun yanke shawarar kafa namu CJTF ne…

Read More